adsleft

 

Assalamu'Alaikum! Me Ake Bukata Domin Gudanar da Wannan Aikin?
Abinda Ake Bukata shine {Notepad} na cikin computar ka.
TA YAYA ZAN KIRKIRI VIRUS DIN?

1.kai ka Copy wadannan code din dake a kasa. @echo off :begin msg *Your PC HAS BEEN HACKED BY SOMEONE msg *File will delete by Virus msg *3 msg *2 msg *1 msg *All of Your Files Have Been Deleted GOTO :BEGIN

2. saikaje cikin {Notepad} dinka kayi paste dinsu a ciki, sannan kayi save din wadannan code din da suna kamar haka file.bat [Hattara idan kazo wajen save na file din to kana iya sanya masa sunan da kake bukata ammafa ya kasance daga karshen sunan ya kareda {.bat} ina fatan kun fahimta.]

3. bayan kayi saving kuma ya kasance karshen sa .bat ne, to shikenan yanxu kanada {virus} naka kuma mallakinka. Idan kanason computer ka kotawani tasamú matsala to saika danna malatsin dama, wato {right click} sau biyu.

4.Nan Take zakaga abin mamaki akan computer.. Tayaya Zan Dawo Da Lafiyar Computer Dina?

Kawai kayi restart din computer sannan kasake kunnata zata dawo lapiya kalau duk wani virus zaifita..SHARADI: munyi wannan darasinne badan cutarwa ba.. A'a saidan ilimantar wa

Daga Naku:-Faruk BROWSER
Get Our Hottest Updates Direct To Your Phone As SMS. Send FOLLOW TUTOWAPBLOG To 40404 On Any Newtwork. It Is Totally And Absolutely FREE
Next
Newer Post
Previous
This is the last post.

Post a Comment

 
Top